Ganuwa

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Ganuwa


Ganuwa, gini ne da ake zagaye gari da shi domin samun kariya daga harin abokan gaba da kuma sauran dabbobi masu cutarwa a zamanin da can-can baya. Wannan hoto na ƙasa, hoton ganuwar Ƙofar Lunkui ne da ke cikin garin Kano a Najeriya.


Ganuwar Garin Kano Sashen Ƙofar Lunkui

Wasu Abubuwa


Bishiyoyi

Sadarwa

Hanyoyin Sadarwa
Sadarwa da Gaɓɓai

Tatsuniyoyi
Bukukuwa
Wasanni
Karin Magana
Wakokin Makaɗa
Kayan Kiɗan Hausa

Tura wannan shafi zuwa ga abokai ta:


Latsa madannin "Like" ka nuna goyon baya ko kuma "Share" ka yaɗa shafinSauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub