Barka da Zuwa Al-Haadi Islamic Book Shop, NIMA, Ghana   


Muna da littattafan addini daban-daban sannan kuma muna tura kuɗaɗe zuwa ƙasashen Afirka da dama. Muna baku tabbacin yi muku daidai yadda ku ke so. Sai an gwada akan san na ƙwarai. Lambar Lasisinmu ita ce: BN21826219


Taskar Littattafai

A Same Mu a:


Al-Haadi Islamic Book Shop E8/12, Rev. DOGBE Street, NIMA, Accra, Ghana

Lambobin Waya +233266143798/+233244141614/+233271545480

alhadibookshop@yahoo.com
+233266143798