Dakta Bashir    ...Sai an Gwada akan San na Qwarai


Ina marasa lafiyar da suka jima suna neman maganin cutar da ke damun su amma basu samu ba, musamman waɗanda suke yawon tafiya ƙasashen ƙetare?

Albishirinku! Shahararren kamfanin nan na maganin gargajiyar ƙasar Chana, wato Tasly World Nigeria, wanda yake samar da maganin kowacce kalar cuta yana sanar da ku cewa yanzu haka yana nan yana cigaba da gudanar da ayyukansa a Jahar Kano, sassan ƙasar nan da ma Jamhuriyar Nijar.


Baya ga haka muna da kayan gwaji na zamani waɗanda suke gano cutar da ke damun ku da ma cire cutar kacokaf.

Kuma mu maganinmu warkar da cuta yake yi ba wai kwantarwa ba, domin kuwa al'umma sun gwada sun tabbatar har ma suna dawowa su yi mana godiya.

Kuma dai, wasu daga cikin cutukan da muke da maganinsu sun haɗa da hawan jini, ciwon zuciya, kansa, HIV, olsa, ƙoda, hanta, basir mai tsiro, sugar, matsalar iyali da sauransu.

Haka kuma muna yin tsarin tura muku magani a duk inda kuke a faɗin duniya dama binku har gida domin duba ku.

Samfuran Magungunanmu


                                       


                                       

Contact:


No. 492 Ƙofar famfo, shago mai kallon tsohuwar jami'ar Bayero kano.
Kira: (+234)08088850288


+23480888502881

Email:bashirgasau921@gmail.com