Race

Me ka ke nema?


Shafin Farko

RaceHantar Jikin Ɗan'adam

Gabatarwa

Ƙabila da launin fata suma suna daga cikin abubuwan da ke zama sanadin kamuwa da wannan ciwo. Mutane irin Amurkawan asali, Latinawa (Latino) Afirkawa-Amurkawa (Africans-Americans), Indiyawa-Amurkawa (Indians-Americans), mutanten Tsibirin-Fasifik (Pacific Islanders) da Kuma wasu daga cikin Asiyawa-Amurkawa (Asians-Americans) duk suna cikin hatsarin kamuwa da wannan cuta.

 


Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub