Sarkin Dutse Abdulƙadir II

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Abdulƙadir Ɗan Musa 1894 – 1901


Gabatarwa

Sarki Abdulƙadir Ɗan Musa Bayallige. Shi ne sarki na talatin da bakwai a jerin sarakunan Dutse sannan kuma sarki na tara a jerin Fulani a sarakunan Dutse.

Manazarta:


NNPC (2007). Hausawa da Maƙwabtansu, Littafi na Biyu. Northern Nigerian Publishing Company Limited, Zariya, Najeriya.

Sanusi N.M. (2015). Stories of Dutse Palace, 1421 - 2009. An buga a Maɗaba'ar Jahar Jigawa, Najeriya.

Sanusi N.M. (2015). The Days in My Life. An buga a Maɗaba'ar Jahar Jigawa, Najeriya.


Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub