Wasan Dambe
Gabatarwa
Dambe wasa ne na gargajiya da ake yi a Ƙasar Hausa. Mahauta su suka keɓanta da wannan wasa na dambe. Ana yin wannan wasa ne domin nuna jarumtaka. A can dauri, duk saurayin da bai yi dambe ba, mahauta ‘yan’uwansa suna kallonsa a matsayin rago, har takan kai ma ga matar aure tana ɗan yi masa wahala.
Ana yin wannan wasa ne na dambe ta hanyar bugun juna da naushi da kuma harbi da ƙafa. An fi yin wannan wasa a lokutan kaka (wato ƙarshen damina).
Manazarta:
Barau A. S. (2007). The Great Attraction of Kano State. Research and Documentation Directorate, Office of the Executive Governor, Government House, Kano.
Masarautar Dutse (2015). Festivals and Ceremonies in Dutse Emirate. An ciro a shekarar 2016, daga shafin: www.dutseemirate.com
Zarruƙ R.M., Kafin Hausa A. A. da Alhassan B.S.Y. (1987). Sabuwar Hanyar Nazarin Hausa Don Ƙananan Makarantun Sakandire, Littafi na Uku. University Press PLC, Ibadan-Nigeria.
Darrusan Hausa
Bukukuwa
Wasanni
Ƙasar Hausa
Musulunci
Zuwan Turawa
- Turawa
- Ɓullar Turawa
- Zuwan Turawa
- Alfanun Turawa
- Tasgaron Turawa
- Yakin Kano
- Yakin Sakkwato
- Shelar Arewa
- Rubutun Boko
Tarbiyya
Kayan Kiɗan Hausa
Tura wannan shafi zuwa ga abokai ta:
TweetLatsa madannin "Like" ka nuna goyon baya ko kuma "Share" ka yaɗa shafin