Gangar Gangi
Gabatarwa
Gangi, yana ɗaya dga cikin kiɗan maza. Kiɗa ne da ake kaɗawa 'yan tauri, mafarauta, da sauran makamantansu. Duk da cewa akwai asalin ganga guda ɗaya da ake kira gangi, amma akwai ayarin wasu gangunan da ake kaɗa gangin tare da su. Ga jerinsu kamar haka:
- Gangi: Wannan ita ce asalin gangar gangi.
- Duman Gangi: Ganga ce ita ma babba, wacce ake yin ta da duma. Ga ta nan a ƙasa.
- Kuntukurun Gangi: Yana ƙara amo. Bambancin girma ne tsakaninsu da salin gangar gangi
-
Kanzagin Gangi: Yana ƙara amo:
-
Gula
Gular Gangi:
Gular Duma: Ita ce ne.
Gular Kanzagi: Ana yin ta da tsumma.
Kiɗan Gangi
Wakokin Makaɗa
- Waƙoƙin Makaɗa
- Makaɗan Fada
- Makaɗan Sarauta
- Makaɗan Jama’a
- Makaɗan Maza
- Makaɗan Mata
- Makaɗan Ban-Dariya
- Makaɗan Sana’a
Kayan Kiɗan Hausa
Tatsuniyoyi
- Gizo da Noman Gyaɗa
- Gizo da Saniya
- Gizo da Ƙoƙi da Kantu
- Gizo da Ɗanrago...
- Gizo Ɓarawon Gyaɗa
- Gizo da Ɓaure
- Biri da Kura
- Kura da Kare
- Auren Barewa...
- Kuturu, Makaho...
- Alhaji da Hajiya
- Wasu Mutane Huɗu
- Baban Rogaji
- Yarinya da Ƙawayenta
- Mutum da Zabi
- Ƙuda da Kwaɗo
- Ɓarayin Rake
- Maraya
- Ɓarawon Gwal
- Tsiniyama da Lafiyana
- Yusufu da Bala
Wasanni
Karin Magana
Tura wannan shafi zuwa ga abokai ta:
TweetLatsa madannin "Like" ka nuna goyon baya ko kuma "Share" ka yaɗa shafin