Manyan Masallatan Daular Shehu
Akwai Masallatai masu tarin yawa a garin Sakkwato, amma daga cikin su akwai waɗanda suke da daɗaɗɗen tarihi. Ga wasu guda uku:
1. Masallain Sarkin Musulmi Muhammadu Ballo:

Masallacin Sarkin Musulmi Muhammadu Ballo
2. Masallain Shehu Mujadaddi:
.jpg)
Masallacin Shehu Ɗanfodiye
3. Masallain Abubakar III:

Masallacin Muhammadu Sarkin Musulmi Ballo
Manazarta:
Adamu A. da Gwadabe M.M. (2005). Alhaji Muhammadu Macciɗo Abubakar III The 19th Sultan of Sokoto The Bridge Builder. Amana Publishing LTD., 4, Sokoto Road, Zariya, Kaduna – Nijeriya.
Ballo M. (1974). Infaƙul Maisuri Fii Taarikhi Bilaadittukruur. Daarul Kutub, 1974.
Boyi U.M. (Ba shekarar bugu). Mallam Abdullahi Ɗan Fodiyo Rayuwarsa da Ayyukansa. K.U.B. Printing Press Sokoto Nigeria.
Bukhari J. (1954). Nubzatun Ƙasiiratun Ala Taariikhi Sakkwato (Rubutun Hannu cikin Harshen Larabci).
Idris M. B. (2013). From Maratta to Sokoto. Sultanate Council, Sokoto - Nigeria.
Last M. (1977). The Sokoto Caliphate. Longman Group LTD., London. An buga a Maɗaba’ar Sheck War Tang, Hong Kong.
Waziri Junaidu. (Ba kwanan wata). Labɗul Multaƙaɗaati Minal Akhbaaril Muftariƙatu Fil Mu’allifaati. (Rubutun Hannu Cikin Harshen Larabci).
Sarakunan Musulunci
- Shehu Ɗanfodiye
- Muhammadu Ballo
- Abubakar Atiƙu
- Aliyu Babba
- Ahmad Atiƙu
- Aliyu Ƙarami
- Ahmadu Rufa'i
- Abubakar Mai Raɓah
- Mu'azu
- Umaru ɗan Aliyu
- Abdurrahman
- Muhammadu Attahiru I
- Muhammadu Attahiru II
- Muhammadu Maiturare
- Muhammadu Tambari
- Hassan ɗan Mu'azu
- Abubakar III
- 1Ibrahim Dasuƙi
- 1Muhammadu Maciɗɗo
- Muhammadu Sa'adu
Tutocin Shehu Mujadaddi
Ƙofofin Sakkwato
Tura wannan shafi zuwa ga abokai ta:
TweetLatsa madannin "Like" ka nuna goyon baya ko kuma "Share" ka yaɗa shafin