Zariya Kofar Gayan

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Zariya Ƙofar Gayan


Ƙofar Gayan ta samo sunan ne daga sunan kogin da ke kudu da ita, wannan kogi ana kiransa da kogin Gayan. Fulani makiyaya da ke zaune a wannan birni na Zariya, a gefen wannan kogi suke kiwon shanunsu, musamman lokacin damina.

Manazarta:


Arnette E.J. (1920). Gazetteer of Northern Provinces of Nigeria. Gazetteer of Zaria Province. Waterlow & Sons Limited. London, Dunstable & Waterford.

Dalhatu U. (2002). Malam Ja'afaru Dan Isyaku, The Great Emir of Zazzau. Woodpecker Communication Limited. Zaria-Nigeria.

Suleman U. (2007). A History of Birnin ZAria from 1350 – 1902. M.A. History, Ahmadu Bello University, Zaria.


Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub