Sarkin Zazzau Muhammad Sani

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Malam Muhammadu Sani 1846 – 1853 A.D.


Gabatarwa

Malam Muhammadu Sani shima ɗa ne ga Sarki Yamusa Babarbare. Ya zamo sarkin Zazzau na sittin da biyar sannan kuma sarki na biyar a jerin sarakunan Fulani, kuma sarki na uku daga gidan Barebari. Masu naɗin sarkin Zazzau suka zaɓe sannan suka tura sunansa zuwa ga sarkin Musulmi Aliyu Babba shi kuma ya amince da naɗin.

Ya riƙe kujerar Sarautar Zazzau na tsawon shekaru goma sha huɗu, ya rasu a shekarar 1853 A.D.

Manazarta:


Ɗalhatu U. (2002). Malam Ja'afaru ɗan Isiyaku, The Great Emir of Zazzau. Ahmadu Bello Uniɓersity Press. Zaria – Nigeria

Northern Nigeria Ministry of Information (1965). The Fascinating Provinces of Northern Nigeria. Gaskiya Corporation, Zaria-Nigeria.

Smith M.G. (1970). Government in Zazzau 1800-1950. London: Oxford University Press for the International African Institute. 371p. (Amaury Talbot Book Prize). Reprinted in 1964 and 1970.


Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub