Shafin Farko

Muhammadu Ballo 1882 – 1893 Miladiyya


Gabatarwa

Sarki Muhammadu Bello shi ne sarki na arba’in da takwas a jerin sarakuna Kano, sannan kuma sarki na biyar a jerin sarakunan Fulani.

Sarki ne mai yawan alheri. Saboda kyakkyawan hali da yake da shi, bai samu wata matsala daga wajen masarautarsa ba sai wata ‘yar tangarɗa da ya samu ta cikin gida kuma ya shawo kanta.

Ya yi sarautar Kano ta tsawon shekara goma sha ɗaya da wata bakwai. Ya mutu a gidan sarauta kuma a nan aka binne shi.

Manazarta:


Adamu M. U. (2007). Kano Ƙwaryar Ƙira Matattarar Alheri Littafi na Ɗaya. Kano Daga Dutsen Dala. Kano Government Press, Kano.

Ashiwaju G., Enem U. da Abalogu U. (babu shekarar bugu). Cities of the Saɓannah, A History of Towns and Cities of the Nigerian Savannah. By Nigerian Magazine.

Dokaji A. A. (1958). Kano ta Dabo Cigari. Published by The Northern Nigerian Publishing Company, Zaria. Printed at Oyeleke Jet-age Printers Limited, Kaduna.

Emenari R. da Barde I. (1994). Kano 100 Politics and Business. Printed at RAI Communications 10A, Galadima Road, Sabon Gari, Kano.

Ƙwalli M. K. (1996). Kano Jalla Babbar Hausa.

Wada M. (2011). History of Imamship of Kano. Published by: Tunlad Prints & Publishing Cop, No. 27/32, Beirut Road, Kano.

William-Mbta L. A. O. (2001). The Four King-Makers, King-Making in Kano Kingdom. Published in Nigeria by Capricon, 25 Limited, Kano.