Sadarwa: Amfani da Gaɓɓai

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Sadarwa: Amfani da Gaɓɓai


Gabatarwa

Bahaushe, yana kyakkyawan amfani da gaɓɓansa wajen sadarwa, kusan tun daga babban ɗan-yatsan ƙafa, har zuwa kai, babu gaɓar da Bahaushe baya amfani da ita wajen sadarwa. Wannan kuma ita ta bai wa Bahaushe cikakkiyar damar sadarwa, da kuma isar da koma wane irin saƙo ne yake son isarwa tsakaninsa da kurame dama masu maganar a lokacin da baya son buɗe bakinsa ya furta magana. Saboda haka wannan darasi, yana da faɗin gaske, abin sani kawai shi ne cewa, za mu yi iya bakin ƙoƙarinmu mu ɓincino wa mai karatu abin da ya samu.

Manazarta:


Bunza A.M. (2002). Rubutun Hausa Yadda Yake Da Yadda Ake Yin Sa Don Masu Koyo Da Koyarwa. Ibrash Islamic Publications Centre L.T.D., 31 Adalabu Street, Surulere, Lagos.

Zarruƙ R.M., Kafin Hausa A.A. da Alhassan B.S.Y. (2011). Sabuwar Hanyar Nazarin Hausa Don Ƙananan Makarantun Sakandire Littafi na Ɗaya. University Press PLC, Ibadan, Najeriya.


Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub