Sadarwa: Amfani da Baki
Gabatarwa
Ana amfan da baki wajen isar da saƙonni da dama. Daga ciki akwai:
- Murguɗa Baki: Alama ce ta raini
- Zumɓura Baki: Idan yaro ya zumɓura baki, wannan na nuna shagwaɓa, idan kuma babban mutum ne ya yi, to wannan na nufin raini ne.
- Buɗe Baki: Alama ce ta mamaki. Bahaushe kan hangame bakinsa domin nuna mamakin faruwa ko ganin wani abu.
- Gwalo: Gwalo shi ne zare idanu tare da harshe a lokaci guda. Gwalo kuwa alama ce ta nuna raini.
- Murmushi: Murmushi alama ce ta soyayya.
Manazarta:
Bunza A.M. (2002). Rubutun Hausa Yadda Yake Da Yadda Ake Yin Sa Don Masu Koyo Da Koyarwa. Ibrash Islamic Publications Centre L.T.D., 31 Adalabu Street, Surulere, Lagos.
Zarruƙ R.M., Kafin Hausa A.A. da Alhassan B.S.Y. (2011). Sabuwar Hanyar Nazarin Hausa Don Ƙananan Makarantun Sakandire Littafi na Ɗaya. University Press PLC, Ibadan, Najeriya.
Sadarwa
Hanyoyin Sadarwa
- Hanyar amfani da alamomi
- Hanyar amfani da gaɓɓai
- Hanyar amfani da sauti
- Kayan Kiɗa
- Saƙon kar-ta-kwana
Tatsuniyoyi
- Gizo da Noman Gyaɗa
- Gizo da Saniya
- Gizo da Ƙoƙi da Kantu
- Gizo da Ɗanrago...
- Gizo Ɓarawon Gyaɗa
- Gizo da Ɓaure
- Biri da Kura
- Kura da Kare
- Auren Barewa...
- Kuturu, Makaho...
- Alhaji da Hajiya
- Wasu Mutane Huɗu
- Baban Rogaji
- Yarinya da Ƙawayenta
- Mutum da Zabi
- Ƙuda da Kwaɗo
- Ɓarayin Rake
- Maraya
- Ɓarawon Gwal
- Tsiniyama da Lafiyana
- Yusufu da Bala
Wasanni
Karin Magana
Wakokin Makaɗa
- Waƙoƙin Makaɗa
- Makaɗan Fada
- Makaɗan Sarauta
- Makaɗan Jama’a
- Makaɗan Maza
- Makaɗan Mata
- Makaɗan Ban-Dariya
- Makaɗan Sana’a
Tura wannan shafi zuwa ga abokai ta:
TweetLatsa madannin "Like" ka nuna goyon baya ko kuma "Share" ka yaɗa shafin