Me ka ke nema?


Shafin Farko

Dutsen Dala, Kano



Dutsen Dala yana ɗaya daga cikin guraren da ake ganin a nan mutane suka fara zama a Kano. A kansa Barbushe shugaban masu bautar Tsumburbura ya zauna shi da jama'arsa.


Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub