Ƙasar Yarbawa Ganguna

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Gangunan Ƙasar Yarabawa


Gabatarwa

David (2018), ya siffata ganga a matsayin aba mai matuƙar muhimmanci sanan kuma wadda da ake matuƙar amfani da ita a garuruwan Yarabawa, mutanen Kudu maso-Yammancin Najeriya.

Jami’in hulɗa da jama’a (Public Relations Officer) na Ƙungiyar Ƙwararrun Makaɗan Ganguna na Najeriya (Association of Nigerian Professional Drummers), Mufutau Afolabi, ya bayyana wa Ihunwo (2018), a cikin wata tattaunawa da suka yi cewa, “Yarabawa sun yi imani cewa, ganguna kamar wakilai suke a gaban abin bautarsu (Olodumare). Saboda haka suke sanar da buƙatunsu ta hanyar ganguna tare da imanin cewa abin bautarsu ya halicci ganguna ne a matsayin kafar sadarwar da za a samu kai wa gare shi”.

Nau’ukan Ganguna

Akwai nau’ukan ganguna da dama da ake amfani da su wajen gudanar da kaɗe-kaɗe da dama a Ƙasar Yarabawa. Kaɗan daga cikin su akwai: Dundun, sekere, gangan, agogo, gudugudu, djembe/iembe ko djun-djun ko doun-doun ko kuma Dunun, Kpanlogo, Isaaju, Kannango, Emele-abo, Emele-ako, Apinti, Ipesi, Agere, Gbedu, Igbin da sauran su.

Manazarta


Akintonde M. A. da Areo M. O. (2013). Art and Craft of Old Oyo: It’s Manifestation in the Present Oyo. Department of Fine and Applied Arts, Ladoke Akintola University of Technology, Ogbomosho, Nigeria. IOSR Journal Of Humanities And Social Science (IOSR-JHSS) Volume 15, Issue 5 (Sep. - Oct. 2013), PP 50-59. An ciro a shekarar 2020 daga shafin:  http://www.iosrjournals.org/iosr-jhss/papers/Vol15-issue5/H01555059.pdf?id=7746

David J. F. (2018). Traditional Music Education in Nigeria: Bata Drum in Perspective. Music Unit, Department Of Faa/ Music Federal University Ndufu-Alike, Ikwo. American Journal of Humanities and Social Sciences Research (AJHSSR) e-ISSN: 2378-703X, Volume-02, Issue-09, pp-136-139. An ciro a shekarar 2020 daga shafin: www.ajhssr.com

Ihunwo O. (2018). Drums as a unifying deity in Africa: Reminiscing the Nigerian drum festival. Department of Theatre and Film Studies University of Port Harcourt, Nigeria. International Journal of Applied Research. An ciro a shekarar 2020 daga shafin:  http://www.allresearchjournal.com

Iroko Theater (2009). London African Story 2009. An ciro a shekarar 2020 daga shafin: http://www.irokotheatre.org.uk/docs/Artefacts.pdf

Olatunji M. O. (12). Yorùbá Proverbs and Musicality. Department of Music, Obafemi Awolowo University, Ile-Ife, Nigeria. Legon Journal of the HUMANITIES, Volume 23. An ciro a shekarar 2020 daga shafin: https://www.ajol.info/index.php/ljh/article/viewFile/87359/77073

Masarautun Ƙasar Yarabawa

Ijoba ile Yoruba
Kingdoms of Yorubaland
Kaɗe-Kaɗe


Tura wannan shafi zuwa ga abokai ta:


Latsa madannin "Like" ka nuna goyon baya ko kuma "Share" ka yaɗa shafinSauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub