Daura Soron Bawan Dodo

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Soron Bawan Dodo


Wannan shi ne Soron Bawan dodo, wanda kuma asalin sunansa shi ne Fadar Sarauniya Daurama. Ita wannan fada ita ce fadar da aka fara ginawa a duk faɗin ƙasar Hausa. An yi wannan gini ne a asalin gurbin da Fadar ita Sarauniya Daurama take.

Manazarta:


Abubakar M.S. (2007). Taƙaitaccen Tarihin Daura. Majalisar Sarkin Daura. An buga a: Ammani Printing Press.

Tattaunawa da Wakilin Tarihin na Daura da kuma Dogarin Sarkin Daura mai suna Ɗandaushe, a ranar 24 ga watan Mayu na shekarar 2016.

Babban Shafin Tarihi
Masarautar Daura

Sarakunan Daura


Ƙofofin Daura


Tura wannan shafi zuwa ga abokai ta:


Latsa madannin "Like" ka nuna goyon baya ko kuma "Share" ka yaɗa shafin



Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub