Me ka ke nema?


Shafin Farko

Abubakar Kaɗo Ɗan Rumfa 1565 – 1573 Miladiyya


Gabatarwa


Sarki Abubakar shi ne Sarki na ishirin da biyar.  Sarki Abubakar shaƙiƙin sarki Abdullahi ɗan Rumfa ne (wato Sarkin Kano na ishirin da ɗaya). Sarki Abubakar sarki ne mai addini. Shi ne sarkin day a fara sauke Ashafa. Sannan kuma ya karantar da ‘ya’yansa. Yana da ‘ya’ya guda bakwai. Addini ya bunƙasa a zamaninsa. Ya yi mulkin Kano na tsawon shekaru bakwai da wata shida. Shi ma tuɓe shi aka yi.

Manazarta:


Adamu M. U. (2007). Kano Ƙwaryar Ƙira Matattarar Alheri Littafi na Ɗaya. Kano Daga Dutsen Dala. Kano Government Press, Kano.

Ashiwaju G., Enem U. da Abalogu U. (babu shekarar bugu). Cities of the Saɓannah, A History of Towns and Cities of the Nigerian Savannah. By Nigerian Magazine.

Dokaji A. A. (1958). Kano ta Dabo Cigari. Published by The Northern Nigerian Publishing Company, Zaria. Printed at Oyeleke Jet-age Printers Limited, Kaduna.

Emenari R. da Barde I. (1994). Kano 100 Politics and Business. Printed at RAI Communications 10A, Galadima Road, Sabon Gari, Kano.

Ƙwalli M. K. (1996). Kano Jalla Babbar Hausa.

Wada M. (2011). History of Imamship of Kano. Published by: Tunlad Prints & Publishing Cop, No. 27/32, Beirut Road, Kano.

William-Mbta L. A. O. (2001). The Four King-Makers, King-Making in Kano Kingdom. Published in Nigeria by Capricon, 25 Limited, Kano.


Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub