Me ka ke nema?


Shafin Farko

Dawuda Abu-a-Sama Ɗan Yaji 1776 – 1781 Miladiyya


Gabatarwa

Sarki Dawuda shi ne sarki na arba’in da biyu jerin sarakunan Kano.  Shi ne sarki mai kyan hali da kyan fuska. Sarki ne da Allah ya yiwa kyakkyawar sura ga kuma kyakkyawan hali, da kunya ga kuma kawaici, da haƙuri, da kuma kyauta. Sarki Dawuda sarki ne abin so ga mutane, ga kuma kyauta da cika alƙawari, sannan kuma gas hi sadauki. Ya mulki Kano tsawon shekara biyar cikin zaman lafiya da kwamciyar hankali da kuma ƙaruwar arziƙi. Har rayuwarsa ta ƙare duk abin da zai yi sai ya yi shawara

Manazarta:


Adamu M. U. (2007). Kano Ƙwaryar Ƙira Matattarar Alheri Littafi na Ɗaya. Kano Daga Dutsen Dala. Kano Government Press, Kano.

Ashiwaju G., Enem U. da Abalogu U. (babu shekarar bugu). Cities of the Saɓannah, A History of Towns and Cities of the Nigerian Savannah. By Nigerian Magazine.

Dokaji A. A. (1958). Kano ta Dabo Cigari. Published by The Northern Nigerian Publishing Company, Zaria. Printed at Oyeleke Jet-age Printers Limited, Kaduna.

Emenari R. da Barde I. (1994). Kano 100 Politics and Business. Printed at RAI Communications 10A, Galadima Road, Sabon Gari, Kano.

Ƙwalli M. K. (1996). Kano Jalla Babbar Hausa.

Wada M. (2011). History of Imamship of Kano. Published by: Tunlad Prints & Publishing Cop, No. 27/32, Beirut Road, Kano.

William-Mbta L. A. O. (2001). The Four King-Makers, King-Making in Kano Kingdom. Published in Nigeria by Capricon, 25 Limited, Kano.


Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub