Zazzau Sarakunan Habe

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Sarauta Haɓawa a Zazzau


Ita kalmar Haɓe, kalmar Fullanci ce wacce ke da ma'ana ta 'Bahaushe'. Abinda ake nufi da sarakuna Haɓe, shi jerin sarakunan Hausawa. Waɗanda suka sarauci wannan Masarauta ta Zazzau mai daɗaɗɗen tarihi har zuwa shekarar 1804. Bayan Jihadin Shehu Usman Ɗanfodiye. Sarakuna 60 ne daidai, suka yi sarautar Zazzau tun daga kan Sarki Gunguma wanda shi ne jikan Bayajidda, har zuwa kan sarki Makau. Ga jerin Sunayensu da shekarar mulkinsu:

01. Gunguma
02. Matazo
03. Tumsah
04. Tamusa
05. Sulaimanu
06. Maswaza
07. Dinzaki
08. Nayoga
09. Kauchi
10. Nawainchi
11. Michikai
12. Kewo
13. Bashikar
14. Majiɗaɗi
15. Dihirahi
16. Jinjiku
17. Sukanu
18. Moman Abu 1505 - 1530
19. Gudan Ɗan Masukwana 1530 - 1532
20. Nohirr 1532 - 1535
21. Kowanissa 1535 - 1536
22. Bakwa Turunku 1536 - 1539
23. Ibrahimu 1539 - 1566
24. Karama 1566 - 1576
25. Kafo 1576 - 1578
26. Baƙo 1578 - 1581
27. Aliyu I 1581 - 1587
28. Isma'ilu 1587 - 1598
29. Musa 1598 - 1598
30. Gadi 1598 - 1601
31. Hamza 1601 - 1601
32. Abdaku 1601 - 1610
33. Burema 1610 - 1613
34. Aliyu II 1613 - 1640
35. Makama Rabo 1640 - 1641
36. Ibrahim Basuka 1641 - 1654
37. Baƙo 1654 - 1657
38. Sukana 1657 - 1658
39. Aliyu III 1658 - 1665
40. Ibrahima 1665 - 1668
41. Makaman Abu 1668 - 1686
42. Seun 1686 - 1696
43. Baƙo Ɗan Musa 1696 - 1701
44. Isharku 1701 - 1703
45. Burema Ashakuka 1703 - 1704
46. Baƙo Ɗan Sukanu 1704 - 1715
47. Muhammadu Ɗan Gunguma 1715 - 1726
48. Uban Bawa 1726 - 1733
49. Makama Gani 1733 - 1734
50. Abu Muhammadu Gani 1734 - 1734
51. Ɗan Ashakuka 1734 - 1737
52. Makama Abu 1737 - 1757
53. Bawo 1757 - 1759
54. Yunusa 1759 - 1764
55. Yakuba 1764 - 1767
56. Aliyu IV 1767 - 1773
57. Chikkoku 1773 - 1779
58. Muhammadu Maigammo 1779 - 1782
59. Jatau 1782 - 1802
60. Makau 1802 - 1804

Manazarta:


Ɗalhatu U. (2002). Malam Ja'afaru ɗan Isiyaku, The Great Emir of Zazzau. Ahmadu Bello Uniɓersity Press. Zaria – Nigeria

Northern Nigeria Ministry of Information (1965). The Fascinating Provinces of Northern Nigeria. Gaskiya Corporation, Zaria-Nigeria.

Smith M.G. (1970). Government in Zazzau 1800-1950. London: Oxford University Press for the International African Institute. 371p. (Amaury Talbot Book Prize). Reprinted in 1964 and 1970.


Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub