Zariya Kofar Galadima

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Zariya Ƙofar Galadima


Ƙofar Galadima, an ruwaito cewa ta samo sunanta ne daga sunan Galadiman Zazzau, wanda asalin sunansa shi ne Daudu. Wasu kuma suka ce a’a, daga sunan Galadima Dokaje ne. Koma dai yaya abin yake, zaman wannan galadima a kusa da wannan ƙofa shi ya saka a bata wannan suna.

Manazarta:


Arnette E.J. (1920). Gazetteer of Northern Provinces of Nigeria. Gazetteer of Zaria Province. Waterlow & Sons Limited. London, Dunstable & Waterford.

Dalhatu U. (2002). Malam Ja'afaru Dan Isyaku, The Great Emir of Zazzau. Woodpecker Communication Limited. Zaria-Nigeria.

Suleman U. (2007). A History of Birnin Zaria from 1350 – 1902. M.A. History, Ahmadu Bello University, Zaria.


Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub