Katsina Kofar Kaura

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Ƙofar Ƙaura, Katsina


Gabatarwa

Ƙofar Ƙaura ta samu wannan suna ne daga sunan Ƙauran Katsina, wanda kamar yadda aka sani sarauta ce ta jarumin mutumin da ke jagorantar rundunar yaƙi.  Wannan ƙofa a kusa da gidan Ƙauran Katsina take. Saboda haka sai ake kiran wannan ƙofa da sunan Ƙofar Ƙaura (Ingawa, 2006; Mamman 2015).

Manazarta:


Ingawa T.L. (2006). Katsina a History of an Ancient City. Hamdala Prinitng and Publishing.

Lugga S.A. (2004). Katsina College. Lugga Press, Katsina.

Mamman M. (2015). Tarihin Unguwannin Birnin Kastina. Ahmadu Bello Univeristy Press Ltd, Samaru, Zaria-Nigeria.


Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub