Barka da Zuwa Masarautar Katsina
Kukar Katsi
Sarkunan Haɓe
Gidan Durɓawa- Sarkin Katsina Kumayau
- Sakin Katsina Rumba Rumba
- Sarkin Katsina Bataretare
- Sarkin Katsina Jin Marata
- Sarkin Katsina Yankatsari
- Sarkin Katsina Jibda Yaƙi (Sanau)

Mai Martaba Sarkin Katsina
Abdumumin Kabir Usman, CFR
Sarakunan Fulani
Dallazawa:- Umarun Dallaje 1807 – 1835
- Muhammadu Bello 1835 – 1844
- Saddiƙu 1344 – 1869
- Ahmadu Rufa’i 1869 – 1869
- Ibrahim 1869 – 1882
- Musa 1882 – 1887
- Abubakar 1887 – 1905
- Yero 1905 – 1906
- Muhammadu Dikko 1906 - 1944 A.D.
- Usman Nagogo 1944 – 1981 A.D.
- Muhammad Kabir Usman 1981 - 2008 A.D.
- Abdulmumini Kabir Usman 2008 zuwa yau

Ƙofar Soro
Sarakunan Haɓe
Gidan Korau- Muhammadu Korau 1348 – 1398
- Usman Maje 1398 – 1405
- Ibrahim Soro 1405 – 1408
- Marubuci 1408 – 1426
- Muhammadu Turare 1426 – 1436
- Ali Murabus 1436 – 1462
- Ali Karya 1462 – 1475
- Usman Tsaga Rana 1475 – 1525
- Usman Damisa Gudu 1525 – 1531
- Ibrahim Maje 1531 – 1599
- Malam Yusufu 1599 – 1613
- Abdulƙadir 1613 – 1615
- Ashafa 1615 – 1615
- Gabdo 1615 – 1625
- Muhammadu Wari 1625 – 1637.
- Muhammadu Tsaga Rana 1637 – 1649
- Mai ɗaraye 1649 – 1660
- Sulaiman 1660 – 1673
- Usman Tsaga Rana 1673 – 1692
- Toyariru 1692 – 1705
- Yanka Tsari (Uban Yara I) 1705 – 1708
- Uban Yara II 1708 – 1740
- Jan Hazo (ɗan Uban Yara) 1740 – 1751
- Tsaga Rana 1751 – 1764
- Muhammadu Kayiba 1764 – 1771
- Karya Giwa 1771 – 1788
- Giwa Agwaragi 1788 – 1802
- Gozo 1802 – 1804
- Bawa ɗan Giwa 1804 – 1805
- Muhammadu Maremawa 1805 – 1806
- Magajin Haladu 1806 – 1807
Shafin Tarihi
Ƙofofin Katsina
Ƙofofin Katsina
- Ƙofar Guga
- Ƙofar ‘Yanɗaka
- Ƙofar Ƙaura
- Ƙofar Durɓi
- Ƙofar Sauri
- Ƙofar Turmi
- Ƙofar Keke
- Ƙofar Angulu
- Ƙofar Gazobi
- Ƙofar Ƙwaya
- Ƙofar Waziri
- Ƙofar Soro
- Ƙofar Marusa
Tura wannan shafi zuwa ga abokai ta:
TweetLatsa madannin "Like" ka nuna goyon baya ko kuma "Share" ka yaɗa shafin