Hukumar Gargajiya

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Hukumar Gargajiya ta Katsina


Katsina NA


Wannan kalma ta NA, taƙaitawa ce ta kalmomin Turanci Native Autority.Kalmomin da za a iya fassarawa da Hukumar Gargajiya. Hukuma ce da Turawa suka yi amfani da ita wajen gudanar da mulkin mallakarsu a fakaice.


Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub