Daura Ƙofar Sarki Abdurrahman
Shafin Farko

Ƙofar Sarki Abdurrahman


Asalin sunan wannan ƙofa shi ne Ƙofar Yamma. Yanzu an canja mata suna zuwa Ƙofar Sarki Abdurrahman. Wannan ya biyo bayan kasancewar ta wannan ƙofa shi sarki Abdurrahman ya fara fita zuwa Katsina tun bayan naɗinsa a matsayin Sarkin Daura.

Manazarta:


Abubakar M.S. (2007). Taƙaitaccen Tarihin Daura. Majalisar Sarkin Daura. An buga a: Ammani Printing Press.

Tattaunawa da Wakilin Tarihin na Daura da kuma Dogarin Sarkin Daura mai suna Ɗandaushe, a ranar 24 ga watan Mayu na shekarar 2016.

Babban Shafin Tarihi
Masarautr Daura

Sarakunan Daura


Ƙofofin Daura


Tura wannan shafi zuwa ga abokai ta:


Latsa madannin "Like" ka nuna goyon baya ko kuma "Share" ka yaɗa shafin



Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub