Kayan Girgizawa

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Kayan Girgizawa

Gabatarwa

Su ne kayan kiɗan da ake girgizawa ko ƙyanƙyasa su; ga wasu daga cikinsu: Akayau, bambaro, buta, caki, gyanɗama, gwangwani, kara-kara, ƙoroso, kuge, kacakaura, ƙwarya, ruwan gatari, sakaina, shantu, zangero, sai kuma turmi da taɓarya.

Manazarta:


Gusau S.M. (2017). Kayan Kiɗan Hausa. Centuary Research and Publications, Kano – Nigeria.

Zarruƙ R.M., Kafin Hausa A.A. da Alhassan B.S.Y. (2010). Sabuwar Hanyar Nazarin Hausa Don Ƙananan Makarantun Sakandare Littafi na Biyu. University Press PLC, Ibadan – Nigeria.  

Tattaunawa da Umaru mai gurmi a garin Uke ta jahar Nassarawa a ranar Alhamis 14/3/2018.

Tattaunawa da Sarkin Kiɗan garin Alitini, Isma'ila Namarke, a garin Alitini, ƙaramar hukumar Warawa, a Jahar Kano, Najeriya. A ranar 17 ga watan 6, na shekarar 2017.


Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub