Me ka ke nema?


Shafin Farko

Makirosoft Eksel


Gabatarwa

Mairosoft Eksel, ɗaya ce daga cikin softuwayar da ke ƙunshe cikin Makirosoft Ofis Microsoft Office a matsayin softuwayar kwamfuta da kuma Kingosft Office ko kuma WPS a matsayin softuwaya ko app na wayar hannu mai aiki da Anduroyid da sauran dangoginsu. Softuwaya ce ta lissafi wadda ke taimaka wa mai amfani da kwamfuta ko waya wajen gudanar da lissafi mai sarƙaƙiya a fannonin daban-daban na rayuwa wand aka iya kasancewa fannin ilimi ƙididdigar jama’a, harkar akawu, harkar cinikayya da sauransu.

Ana iya amfani da Eksel wajen tsara jadawalin biyan albashi, fitar da sakamakon jarabawar ‘yan makaranta, lissafin kanti domin cire riba ko bayar da kamasho da sauransu. Latsa nan ka buɗe shafin Makirosoft Eksel ta kwamfuta. Idan kuma waya ce sai ka latsa nan.


Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub