Kaskon Turare

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Kaskon Turare


Kaskon turare na ɗaya daga cikin kayayyakin amfani da masu sana'arginin tukwane suke samarwa a Ƙasar Hausa. Ana zuba garwashin wuta a cikinsa domin ƙona turaren ƙamshi wanda aka fi sani da turaren wuta.


Kaskon Turare

Wasu Abubuwa


Bishiyoyi

Sadarwa

Hanyoyin Sadarwa
Sadarwa da Gaɓɓai

Tatsuniyoyi
Bukukuwa
Wasanni
Karin Magana
Wakokin Makaɗa
Kayan Kiɗan Hausa

Tura wannan shafi zuwa ga abokai ta:


Latsa madannin "Like" ka nuna goyon baya ko kuma "Share" ka yaɗa shafin



Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub