Rumfar Kara

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Rumfar Kara


Rumfar kara, rumfa ce da ake yi da kara domin samar da inuwaa Ƙasar Hausa.Kudan dukkan rumfunan gida da na kasuwa da kara ake yin su a zamani mai tsawo.

Ana danganta Sarkin Kano Muhammadu Rumfa da cewa shi ya zo da wannan suna. Wasu kuma suna cewa a'a, saboda ya kafa rumfa shi ya sa ake yi masa laƙabi da ita. Allah ne mafi sani.


Rumfar Kara

Wasu Abubuwa


Bishiyoyi

Sadarwa

Hanyoyin Sadarwa
Sadarwa da Gaɓɓai

Tatsuniyoyi
Bukukuwa
Wasanni
Karin Magana
Wakokin Makaɗa
Kayan Kiɗan Hausa

Tura wannan shafi zuwa ga abokai ta:


Latsa madannin "Like" ka nuna goyon baya ko kuma "Share" ka yaɗa shafin



Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub